Myriam Warner-Vieyra
Myriam Warner-Vieyra (25 ga watan Maris shekarar 1939 - 29 ga watan Disambar shekarar 2017) marubuci ne wanda aka haifa a Guadeloupean na litattafai da wakoki.
Myriam Warner-Vieyra | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Annoncia Josèphe Marguerite Warner |
Haihuwa | Pointe-à-Pitre (en) , 25 ga Maris, 1939 |
ƙasa | Faransa |
Harshen uwa | Faransanci |
Mutuwa | Tours, 29 Disamba 2017 |
Makwanci | Bel-Air Cemetery (en) |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Paulin Soumanou Vieyra |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Université Cheikh Anta Diop (en) |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | marubuci, maiwaƙe da librarian (en) |
IMDb | nm9786624 |
Tarihin Rayuwa
gyara sasheYa' ce agurin Caribbean iyayenta, myriam Warner an haife ta a cikin garin Pointe-à-Pitre, Guadeloupe. Tagama sakandare cikin yurofe kuma sun tafi garin Dakar dake cikin kasar sinegal.[1]ta yi diploma takaranci ilimin labirary dake Cheikh Anta Diop University[2] da aiki a tsawon wasu shekaru a matsayin labiraryan. cikin shekara 1961, ta auri darekta na fim Paulin Soumanou Vieyra.[3]
An buga wakokinta da yawa a cikin mujallar adabi Présence Africaine a shekara 1976. Littafinta na farko, wanda aka rubuta a cikin shekara1980, shine Le Quimboiseur l'avait dit (fassarar Ingilishi ta shekara 1983 wanda Longman ya buga yana da taken As The Sorcerer Said ), wanda aka saita a cikin Caribbean. Littafinta na biyu Juletane, wanda aka buga a shekara 1982, shine labarin wata macen Caribbean da ta auri wani dan Sinegal wanda, ta gano, ya riga ya yi aure. Wannan ya biyo bayan tarin labarai, Femmes échouées (Matan Fallen), a cikin shekara 1988.
Warner-Vieyra ya mutu yana da shekaru saba'in da takwas 78 a ranar ashirin da tara 29 ga watan Disamba shekara 2017 a Tours, Indre-et-Loire, Faransa. [4]