My Wife's Goblin wanda kuma aka sani da My Wife's Ghost ( Egyptian Arabic , fassara. Afreet Meraty) wani fim ne na ban dariya na soyayya na ƙasar Masar na shekara ta 1968 wanda Fatin Abdel Wahab ya ba da Umarni.[1][2]

My Wife's Goblin (fim)
Asali
Lokacin bugawa 1968
Asalin harshe Egyptian Arabic (en) Fassara
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Fatin Abdel Wahab
'yan wasa
External links

Yan wasan kwaikwayo gyara sashe

  • Salah Zulfikar a matsayin Saleh
  • Shadiya a matsayin Aida
  • Emad Hamdy a matsayin Raef
  • Adel Emam a matsayin Shafai
  • Hassan Hussein a matsayin Lamei
  • Amal Zayed a matsayin mahaifiyar Aida
  • Hassan Mustafa a matsayin Hefzy, manajan Saleh a bankin
  • Hala Fakher a matsayin Inayat, 'yar'uwar Saleh
  • Al-Toukhi Tawfiq a matsayin memba na ƙungiyar
  • Hussein Ismail a matsayin Salama Khadim Raef
  • Nabila Al-Sayed as Anisa
  • Ibrahim Saafan a matsayin Irma Laddus' client
  • Salama Elias a matsayin memba na kungiyar
  • Abbas Rahmi a matsayin manajan banki
  • Sanaa Maher a matsayin matar manajan bankin
  • Soheir Reda a matsayin matar Hefzy
  • Syed Abdullah a matsayin Dr. Sami

Duba kuma gyara sashe

  • Cinema na Misira
  • Jerin fina-finan Masar
  • Salah Zulfikar Filmography
  • Jerin fina-finan Masar na 1968
  • Jerin fina-finan Masar na shekarun 1960

Manazarta gyara sashe

  1. "must see old Egyptian movies". Identity magazine.
  2. "Egyptian cinemas hottest couples". Enigma magazine.

Hanyoyin Hadi na waje= gyara sashe

  • My Wife's Goblin on IMDb
  • My Wife's Goblin on elCinema
  • “Raw Narrative Walks on Two Feet.” Like a Summer Never to Be Repeated, by Mohamed Berrada and Christina Phillips, American University in Cairo Press, Cairo; New York, 2009, pp. 139–154. JSTOR, www.jstor.org/stable/j.ctt15m7hg7.13. Accessed 7 Sept. 2021.