Mutanen Kusasi

kabilar Yammancin Afirka

Mutanen Kusasi (var. Kusaasi) ƙabila ce a arewacin Ghana da kudancin Burkina Faso. Suna jin Kusaal, yaren Gur.[1]

Mutanen Kusasi

Yankuna masu yawan jama'a
Burkina Faso da Ghana

Mutanen Kusasi na bikin Samanpiid.[2] Ana amfani da wannan biki ne domin godiya ga Allah da aka samu girbi mai yawa a lokacin noma.[2][3] An fara gudanar da bikin ne a shekarar 1987.[3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Kusaal language. Ethnologue.com.
  2. 2.0 2.1 "Rawlings calls for cabinet reshuffle". www.ghanaweb.com. Archived from the original on 30 December 2013. Retrieved 30 December 2013.
  3. 3.0 3.1 "Mahama's appointees not correct - Rawlings". myjoyonline.com. Archived from the original on 30 December 2013. Retrieved 30 December 2013.