Izzi karamar kungiyar Igbo ce ta Arewa maso Gabas, a Kudu maso Gabashin Najeriya.Har ila yau,sunan yankin da suke zaune,karamar hukumar Izzi.Sunaa jin yaren Izz.Anaa yaren Izzi ne a jihar Ebonyi da wasu sassan jihar Benue

Bayanan kula

gyara sashe