Mustafa Hussein
Mustafa Hussein ( Larabci: مصطفى حسين, an haife shi a ranar 8 ga watan Janairu 1984) ɗan wasan ƙwallon hannu na Maza ɗan ƙasar Masar ne.[1] Ya kasance memba na kungiyar kwallon hannu ta maza ta Masar, yana wasa a matsayin left-wing. Ya kasance wani bangare na tawagar Masar a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2008. [2] A matakin kulob, ya buga wa Al Ahly ta Masar wasa.[3]
Mustafa Hussein | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 8 ga Janairu, 1984 (40 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Mustafa Hussein (handballer) Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Moustafa Hussein" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 17 March 2017.
- ↑ Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Moustafa Hussein". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 17 March 2017.
- ↑ "Mustafa Hussein" . Beijing 2008 . Archived from the original on 12 September 2008. Retrieved 25 February 2017.