Dukkan logs na bayyana
Wannan shine jerin ayyukan log da aka yi akan wannan Wikipedia.
- 13:17, 16 ga Yuni, 2022 Ahmadderibe hira gudummuwa created page Abincin gargajiya (Sabon shafi: 1-Tuwon dawa : dawa tana samarda qarfi sosai ga jikin mutum,tana sa mutum idan ya ci baya jin cikinsa ya kumbure,kuma bata haifarda taurin bayan gari(hard stool).mai cin tuwon dawa zaiga bayan garinsa da laushi ba ciwo ko wahalar fita. 2.Tuwon masara : dukda yake akoi wadanda suka camfa masara da wai tana shan jini kuma bata da amfani wanda wannan labarine kawai na rashin tushe balle makama.Tuwon Masara na saurin narkewa a cikin kankanin lokaci kuma bata qabe ciki,mai neman yaw...)
- 08:51, 15 ga Yuni, 2022 Ahmadderibe hira gudummuwa created page Sunayen hausawa kafin zuwan musulinci (Sabon shafi: JIYA BA YAU BA Ba mamaki da yanzu sunana BODARI… hahaha Jankare. Biju. Bodari. Ribau. Gubusani. Bauri. Gazawuri. Dangefe. Fasataro. Baƙin-bunu. Sammako. Ranau. Na Hantsi. Dare. Shuka. Nomau. Damina. Mairuwa. Anaruwa. Ci Gero. Ci Wake. Kosau. Jerin wasu daga cikin sunayen da Hausawan farko ke amfani da su kenan, kafin zuwan addinin musulunci kasar Hausa. Masana tarihi sun bayyana cewa an dauki lokaci mai tsawo kafin Hausawa su dena amfani da wadannan sunayen, hatta bayan zu...)
- 11:39, 14 ga Yuni, 2022 Ahmadderibe hira gudummuwa created page Lansir (Sabon shafi: === GANYEN LANSIR ==== Lansir yana daya daga cikin ganyen da ake amfani dashi wajen sarrafawa ta fanni daban daban.https:/search?client=ms-opera-mini-android&sxsrf=ALiCzsbkDCkqcWgYKA1YigRYzWHe7gdtiA%3A1655206142566&q=lansir&oq=lansir&aqs=heirloom-srp..)
- 22:03, 12 ga Yuni, 2022 Ahmadderibe hira gudummuwa created page Rigachikun (Rubutu akan rigachikun)
- 10:22, 12 ga Yuni, 2022 Ahmadderibe hira gudummuwa created page Mangwaro (Sabon shafi: mangwaro yana daya daga cikin kayan marmari masu farin jini wajen mutane, saboda mangwaro yayan itace<ref>https://cookpad.com/ng-ha/seasonal_ingredients/576-mangwaro</ref> ne masu zaqi da mutane ke yawan sha. ===manazarta===)
- 09:53, 11 ga Yuni, 2022 Anyi kirkiri sabon account Ahmadderibe hira gudummuwa Tag: Gyaran wayar hannu