Sunayen hausawa kafin zuwan musulinci

Sunayen hausawa kafin zuwan musulinci wasu sunaye ne da ake sama mutane amatsayin sunan yanka, kafin zuwan addini. sukan sa sunan dai-dai da tsarin gargajiyar su na yanayin da aka haihu, Misali idan aka haihu lokacin rani sukan iya sa ma jaririn sunan ruwa

Ire-iren sunayen

gyara sashe

Ga kadan daga cikin sunayen;

  • Bodari.
  • Jankare.
  • Biju.
  • Bauri.
  • Gazawuri.
  • Dangefe.
  • Fasataro.
  • Baƙin-bunu.
  • Sammako.
  • Ranau.
  • Na Hantsi.
  • Dare.
  • Shuka.
  • Nomau.
  • Damina.
  • Ci Gero.
  • Ci Wake.
  • Kosau.

Waɗannan sune jerin wasu daga cikin sunayen da Hausawan farko ke amfani dasu kenan, kafin zuwan addinin musulunci kasar Hausa. masana tarihi sun bayyana cewa an ɗauki lokaci mai tsawo kafin Hausawa su dena amfani da waɗannan sunayen, hatta bayan zuwan musulunci wasu sunci gaba da amfani da shi.[1]A yanzu ragowar maguzawan da suka ki karbar musulunci sune suke amfani da irin wadannan sunayen.

Sunaye bayan zuwan Musulunci

gyara sashe

Bayan zuwan addinin musulunci duk

Manazarta

gyara sashe
  1. https://hutudole.com/sunayen-hausawa-kafin-zuwan-musulunci/[permanent dead link]