Bambanci tsakanin canje-canjen "Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma"

Content deleted Content added
Tags: Reverted Gyaran wayar hannu Advanced mobile edit New topic
Layi na 34
[[User:Umar-askira|Umar-askira]] ([[User talk:Umar-askira|talk]])
Bissalam.
 
== Today%20takes%20day%201%20of%20chief%20and%20swearing%20of%20Malam%20Dikko%20Ra%C9%97%C9%97a%20a%20position%20of%20the%20governor%20of%20Katsina.%20%20Ku%20explain %20mamu%20opinions%20you%20regarding%20and%20achievements%20and%20you%20have%20in%20days%20hundred%20%20%20A%C6%99may%20point%20how%20you%20can%20pay% 20in%20share%201%?%20%20You%20express%20our%20opinions!! ==
 
Yau take kwana 100 cif-cif da rantsar da Malam Dikko Raɗɗa a matsayin sabon gwamnan jihar Katsina.Yau take kwana 100 cif-cif da rantsar da Malam Dikko Raɗɗa a matsayin sabon gwamnan jihar Katsina.
 
Ku bayyana mamu ra'ayoyin ku dangane da nasarorin da ya samu a cikin kwanaki dari.
 
Aƙalla maki nawa zaka iya bashi acikin kaso 100%?
 
Ku bayyana mamu ra'ayoyin ku!!
 
Wanda ya fadawa gamai girma gwamnan ta akwai kayuta [[User:Iliyabarnabas|Iliyabarnabas]] ([[User talk:Iliyabarnabas|talk]]) 20:21, 6 Satumba 2023 (UTC)
Dawo zuwa shafin manhaja "Kofan al'umma".