Musa Fayinka
Moses Oluwatoyin Fayinka ɗan siyasar Najeriya ne kuma ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar mazaɓar tarayya ta Mushin II a jihar Legas . [1] [2]
Musa Fayinka | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a |
An fara zaɓen Fayinka a matsayin ɗan majalisar wakilai ta Najeriya a shekarar 2023 don wakiltar mazabar tarayya ta Mushin II a jihar Legas bayan ya samu ƙuri’un da yawan su yakai 29,502 inda ya samu nasarar lashe babban abokin hamayyarsa Adeyemi Michael Olamide na jam’iyyar People’s Democratic Party wanda shi kuma ya samu ƙuri’un da suka kai 12,355 [3] [4] a baya ya kasance mai ba gwamnan jihar Legas shawara kan harkokin sufuri. [5] [6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Reporter, Our (2024-05-11). "Fayinka gives back". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2024-12-10.
- ↑ Yakubu, Dirisu (2024-10-29). "Reps move to stop fraudulent deductions by commercial banks". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2024-12-10.
- ↑ "Lagos state House of Representatives election results and data 2023 - Stears Elections". www.stears.co. Retrieved 2024-12-10.
- ↑ Daramola, Ayomikunle (2023-03-02). "FULL LIST: APC wins Lagos senatorial elections, 20 of 24 house of reps seats". TheCable (in Turanci). Retrieved 2024-12-10.
- ↑ "Championing a Noiseless Lagos – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2024-12-10.
- ↑ "LAGOS: Why we ban microphone, amplifiers at motor parks - Transport Adviser". Ife City Blog. 2022-02-10. Retrieved 2024-12-10.