Musa Awad
Mosaad Awad Salama ( Larabci: مسعد عوض سلامة </link> ) (an haife shi a watan Janairu ranar 15, shekarar 1993 a Ismailia ) golan ƙwallon ƙafa ne daga ƙasar Masar yana bugawa Wadi Degla ta Masar wasa.
Musa Awad | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ismailia (en) , 15 ga Janairu, 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Ya kasance memba na tawagar kasar Masar U-20 da ke halartar gasar cin kofin duniya ta FIFA U-20 na shekarar 2013 . [1]
Aikin kulob
gyara sasheAwad ya fara taka leda a Ismaily da Al-Ahly . Daga baya, ya buga wa Smouha, Tala'ea El Gaish, Haras El Hodoud da kuma Aswan . A cikin watan Oktoba shekarar 2020, ya sanya hannu don Wadi Degla .
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheYa buga wasansa na farko da Masar a wasan sada zumunci da Uganda a ranar 14 ga watan Agusta shekarar 2013 karkashin Bob Bradley . [2] Ya buga benci a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na 2014 da Guinea a ranar 15 ga Satumba shekarar 2013. [3]
Nassoshi
gyara sasheHanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Mosaad Awad – FIFA competition record
- Mosaad Awad at National-Football-Teams.com