Muller Dinda (an haife shi a ranar 22 ga watan Satumba 1995)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda ke taka leda a kulob din Sohar SC na Omani da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Gabon.[2] Ya yi takara a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012. [3]

Muller Dinda
Rayuwa
Haihuwa Moanda (en) Fassara, 22 Satumba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Gabon
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Gabon national football team (en) Fassara2013-40
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 8
Nauyi 68 kg
Tsayi 170 cm

Girmamawa gyara sashe

Kulob gyara sashe

Mangasport

  • Gabon Championnat National D1 : 2015[4][5]

Manazarta gyara sashe

  1. Eurosport Eurosport https://www.eurosport.com › person Muller Dinda - Player Profile - Football
  2. Transfermarkt Transfermarkt https://www.transfermarkt.com › spi... Muller Dinda - Player profile
  3. "Muller DINDA - Olympic Football | Gabon" . International Olympic Committee . 13 April 2021. Retrieved 13 April 2021.
  4. "Men's Football" . London2012.com. Archived from the original on 5 December 2012. Retrieved 30 July 2012.
  5. FBref.com FBref.com https://fbref.com › ... › Players Muller Dinda Stats, Goals, Records, Assists, Cups and more

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe