Muhammad Najib ar-Ruba'i

Muhammad Najib ar-Ruba'i

Simpleicons Interface user-outline.svg Muhammad Najib ar-Ruba'i
Muhammad al-Rubaiai.jpg
President of Iraq

14 ga Yuli, 1958 - 8 ga Faburairu, 1963
Rayuwa
Haihuwa Bagdaza, 14 ga Yuli, 1904
ƙasa Irak
Mutuwa Bagdaza, 6 Disamba 1965
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Mabiya Sunnah
Jam'iyar siyasa Arab Socialist Union (en) Fassara

An haife shi a shekara ta 1904.Yakasance mazaunin Bagdaza na kasar Iraƙi

Rayuwar SaGyara

Ya rayune a garin Bagdaza wacce ke kasan iraki, Vilayet, Ottoman Empire

mutuwar SaGyara

Ya mutune ne shekarar ta 1965 a lokacin yana dan shekara(60 ko 61).Ya mutu ne a garin da ake wa sunaBagdaza

Matsayin Sa Na Mulkin SojaGyara

Yakasance yanada matsayi a mulkin soja har yakai matakin laftanar ganar.Banda matsayin dake da shi bugu da kari shi ne shugaban kasar Iraki na farko a Tarihance.