Muhammad Ali Luqman (6 Nuwamba Nuwamba 1898 – 24 Maris 1966), ya kasan ce wani lauya ne dan Yemen, marubuci, kuma ɗan jarida . Ya kafa Faṫāṫ Al-Jazirah ( Larabci: فَـتَـاة الْـجَـزِيْـرَة‎ ), jaridar farko mai zaman kanta a Yemen. [1]

Muhammad Ali Luqman
Rayuwa
Haihuwa Aden (en) Fassara, 6 Nuwamba, 1898
ƙasa Yemen
Mutuwa 24 ga Maris, 1966
Sana'a
Sana'a ɗan jarida da marubuci
Mohammed Ali luqman

Manazarta gyara sashe

  1. Ulrike Freitag Indian Ocean Migrants and State Formation in Hadhramaut: Reform