Muhamed Kesra Hakeem (An haifeshi a ranar 25 ga Oktoba 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Sudan wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Al-Merrikh SC da kuma tawagar ƙasar Sudan. [1]

Muhamed Kesra
Rayuwa
Haihuwa 1996 (27/28 shekaru)
ƙasa Sudan
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta

gyara sashe
  1. "Muhamed Kesra". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmerman. Retrieved 9 January 2021.