Muallimawa
Muallimawa sun samu sunansu ne daga kalmar larabci ta Muallim da ta ke nufin Malami.[2]
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Nigeria[1] | |
Harsuna | |
Fulani Hausa, Larabci | |
Addini | |
Islam | |
Kabilu masu alaƙa | |
Fulani, Jobawa, Banu Gha Madinawa |
Tarihi
gyara sasheMuallimawa suna da asali daga Awliya Banu Gha Madinawa zuriar Imam Ghali (Malam Gha) ta wajen mahaifin Abdullahi Aliyu Sumaila da a ke kira Malam Aliyu-Talle Sumaila (Sheikh Aliyu Maiduniya) wanda ya fito daga gidan Waliyi Abdurrahim-Maiduniya,[3][4][5][6][7][8][9][10][11][12][13][14][15]kuma suna da dangantaka ta jini da Jobawa ta wajen mahaifiyar Sheikh Aliyu Maiduniya da a ke kira Maryam Inuwa Chango bafulatanar Chango ta wajen Mahaifinta, kuma bafulatanar Jobawa ta wajen mahaifiyarta da a ke cewa Binta wacce ta fito daga gidan Sarkin Sumaila Akilu wanda ya ke zuri'ar Makaman Kano Iliyasu ne da Makaman Kano Isa na daya [16][17][18]suna da dangantaka da Fulani Torankawa ta wajen Hajiya Saude Abdullahi-Aliyu wadda ta ke daga Gidan Sarkin Fulani Abdullahi jikan Sarkin Wudil Bello wanda asalinsa bafullatani ne na kabilar Torankawa[19][20][21][22][23]
Sanannun Muallimawa
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ "Hausa in Ghana".
- ↑ Sumaila, Ahmed (2018). The History of Abdullahwa Dynasty. Sauda Voyager.
- ↑ Bashir, Ali (2000). Kano Malams in the Ninteenth Century. River Front Press.
- ↑ Hassan, Mohammed (2018). Islamic Religious Practices and Culture of the Al-Ghali Family. Tafida Printing Press.
- ↑ Abubakar, Badamasi. Trans Saharan Trade: Networks and Learning in Ninetenth Century Kano. Danjuma Press.
- ↑ Aminu, Muhammad. The History of Al-Ghali Family. Gargaliya Press.
- ↑ Sani, Muhammadu (1990). Arab Settlers in Kano. Sauda Voyager.
- ↑ Balogun, Ismail A.B (1969). The penetration of Islam into Nigeria. Khartoum: University of Khartoum,Sudan, Research Unit.
- ↑ Danlami, Yusuf (2005). Al-Ghali Family and its Religious Leaders. Danlami Printers.
- ↑ Tarikh Arab Hadha al-balad el-Musamma Kano. Journal of Royal History. 1908.
- ↑ Balarabe, Suleman (1987). The History of Kadawa Town. Bala Printing Press.
- ↑ Abdullahi, Ahmed (1999). Madinawan Kano. Kano: Danlami Printers.
- ↑ Norris, H.T. (1975). The Tuaregs:Their Islamic Legacy and Its Diffusion in the Sahel. England: Aris and Phillips,Ltd.
- ↑ Last, Murray (1967). The Sokoto Caliphate. New York: Humanities Press.
- ↑ Bello, Ahmadu (1962). My Life. Cambridge University Press.
- ↑ Ahmed, Mubajjal (2004). The Jobawa and the Jihad. Kano: Premium Digital Printers.
- ↑ Smith, M.G. (1997). Government in Kano 1350-1950. Westview Press, A Division of HarperCollins Publishers,Inc.
- ↑ Sumaila, Ahmed (2007). Usman dan Fodio. Kano: Aurora Kano,Inc.
- ↑ Abdullahi, Ahmed (2019). The Muallimawa Dynasty. Cpisco Printers.
- ↑ Abubakar, Aliyu (2005). The Torankawa Danfodio Family. Kano,Nigeria: Fero Publishers.
- ↑ Ibrahim, Muhammad (1987). The Hausa-Fulani Arabs: A Case Study of the Genealogy of Usman Danfodio. Kadawa Press.
- ↑ Ibrahim, Muhammad (1987). The Hausa-Fulani Arabs: A Case Study of the Genealogy of Usman Danfodio. Kadawa Press.
- ↑ Ajayi, Jacob F. Ade (1989). Africa in the Nineteenth Century Until the 1880s. University of California Press. ISBN 978-0-520-03917-9. Retrieved 2013-02-13.