Mpho Kgaswane (an haife shi a ranar 13 ga watan Yuni 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Botswana, wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Town Spurs FC.[1]

Mpho Kgaswane
Rayuwa
Haihuwa Manyana (en) Fassara, 13 ga Yuni, 1994 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Gaborone United S.C. (en) Fassara2015-
  Botswana national football team (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Sana'a gyara sashe

Kulob gyara sashe

Kgaswane ya bar kulob ɗin Baroka ne bisa amincewar juna a watan Disamba 2018, tare da Zira FK ta sanar da ɗaukar Kgaswane kan kwangilar watanni shida, tare da zabin karin shekara, a ranar 26 ga watan Janairu 2019.[2] A ranar 10 ga watan Yuni 2019, Kgaswane ya rattaba hannu kan sabuwar kwangilar shekaru biyu da kulob ɗin Zira.[3] Kgaswane ya bar kulob ɗin Zira ranar 16 ga watan Yuli, 2020.[4] A ranar 11 ga watan Janairu, 2021, Kgaswane ya rattaba hannu a kungiyar kwallon kafa ta Cape Town Spurs. [5]

Manazarta gyara sashe

  1. Mpho Kgaswane at Soccerway
  2. "Zirə" Kqasvane ilə müqavilə bağladı" . fczire.az (in Azerbaijani). Zira FK. 26 January 2019. Retrieved 26 January 2019.
  3. "Zirə" 4 futbolçu ilə müqaviləni yeniləyib" . fczire.az/ (in Azerbaijani). Zira FK. 10 June 2019. Retrieved 13 June 2019.
  4. "Zirə" PFK Riçard Qadze, Mfo Kqasvane və Bəxtiyar Həsənalızadə ilə yollarını ayırıb" . www.facebook.com/fc.zire (in Azerbaijani). Zira FK. 16 July 2020.
  5. "Spurs complete signing of Mpho Kgaswane" . capetownspurs.co.za/ . Cape Town Spurs F.C. 11 January 2021. Retrieved 21 January 2021.