Moutarou Baldé
El Hadji Moutarou Baldé (an haife shi 5 ga watan Oktoban 1993) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Senegal wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga Teungueth da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Senegal.
Moutarou Baldé | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Moudéry (en) , 5 Oktoba 1993 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Senegal | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Ayyukan ƙasa da ƙasa
gyara sasheBaldé ya fara buga wasansa na farko tare da tawagar ƴan wasan Senegal a 1-0 2020 na cancantar shiga gasar cin kofin ƙasashen Afirka da Liberiya a ranar 28 ga watan Yulin 2019.[1] An naɗa shi a cikin tawagar gasar a gasar cin kofin WAFU na 2019.[2]