Mostafa Shaban (Larabci: مصطفى شعبان‎; an haife shi a ranar 19 ga watan Mayu 1970, a Alkahira ) ɗan wasan kwaikwayo ne na ƙasar Masar.

Mostafa Shaban
Rayuwa
Cikakken suna مصطفى محمود شعبان
Haihuwa Kairo, 19 Mayu 1970 (53 shekaru)
ƙasa Misra
Mazauni Kairo
Harshen uwa Larabci
Karatu
Makaranta Cairo University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a Jarumi
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm1085094

Yana ɗaya daga cikin manyan 'yan wasan kwaikwayo maza a yanzu a cikin fina-finan Masar.[1]

Filmography gyara sashe

Fim gyara sashe

  • Al-Zoga Al-Raba'a (The Fourth Wife) - 2012
  • Al 3ar - 2011
  • Code 36 (Code 36) - 2007.
  • juba
  • Fatah Enek (Open Your Eyes) - 2006.
  • Ahlam Omrena (Dreams of our lives) - 2005.
  • Mafia - 2002.
  • Khali el Demagh Sahee (Keep it Awake) - 2002.
  • El Naáma wal Taous (The Ostrich & the Peacock) - 2002.
  • Ailat Alhag Mitwali (Mitwali's Family) - 2002
  • Sekout Hansawar (Hshh- We're rolling) - 2001.
  • Amil alf wouahed (Mosalsal)

Series gyara sashe

  • Abou Gabal ابو جبل
  • Ayoob[2][3]
  • Allahom Eny Sayeeem[4]
  • Abu El Banat
  • Mawlana El-aasheq
  • Amrad Nesaa
  • Mazag El Kheir
  • Al Zoga Al Raba'a
  • Al A'ar
  • Nassim Errooh
  • 3asfour

Manazarta gyara sashe

  1. "Mostafa Shaban - Actor - Filmography، photos، Video". elCinema.com (in Turanci). Retrieved 2018-01-25.
  2. "خاص- هكذا يظهر مصطفى شعبان في مسلسل "أيوب"". Retrieved 2018-01-25.
  3. "ندا بهجت تلتقى مصطفى شعبان فى "أيوب" رمضان المقبل - عين". عين (in Larabci). 24 January 2018. Retrieved 2018-01-25.
  4. "برومو مسلسل مصطفى شعبان "اللهم أنى صائم" يحقق نصف مليون مشاهدة - اليوم السابع". اليوم السابع (in Larabci). 5 May 2017. Retrieved 2018-01-25.