Moshe Havlin
Rabbi Moshe Havlin (an haife shi a shekara ta 1948 a Urushalima isra illa ). shi ne Babban Malami na garin Kiryat Gat na kudancin Isra'ila. Tun daga Maris 2012 shi ne kuma Rabbi na Sderot na wucin gadi.
Moshe Havlin | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jerusalem, 1948 (75/76 shekaru) |
ƙasa | Isra'ila |
Mazauni | Kiryat Gat (en) |
Sana'a | |
Sana'a | municipal rabbi (en) |
Imani | |
Addini | Yahudanci |
Shi ne shugaban Chabad Yeshiva na gida, [1] maye gurbin Rabbi Shalom Dov Wolpo . Shi ne kuma shugaban al'ummar Chabad na gida kuma mashawarcin addini na Magajin Kiryat Gat . An dauke shi a matsayin malamin addini, kuma yana cikin wanda suka goyi bayan rufe gidan wasan kwaikwayo na Cinema daya tilo a Kiryat Gat a 2007. [2]
Manazarta
gyara sashe[[category:Haifaffun 1948]