Moseka
Moseka fim ne na abinda ya faru da gaske na shekarar 1971.
Moseka | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1971 |
Asalin suna | Moseka |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Roger Kwami Zinga |
Takaitaccen bayani
gyara sasheMoseka, wata budurwa daga Zaire, ta tafi Turai don yin karatu. Sanye da kayan gargajiya, ita ce abin dariya ga ƴan uwanta daliban da suke ƙoƙari su zama Turawa. Fim ɗin ya yi bayani ne kan yadda matasan Afirka ke kaskantar da kansu a lokacin da suke cudanya da al’adun Turawa. A wannan ma'anar, fim ɗin ya dace da " manufofin gaskiya " na Mobutu.[1]
Kyauta
gyara sasheMoseka was named best short film at the 3rd Panafrican Film and Television Festival of Ouagadougou (FESPACO).[2]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Ndombasi, Gansa (2008). "Les films zairois". Le cinéma du congo Démocratique (in French). pp. 37–40. ISBN 978-2-296-06204-7. Retrieved 12 March 2012.CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Diawara, Manthia (1992). African Cinema. Indiana University Press. p. 131. ISBN 978-0-253-20707-4. Retrieved 12 March 2012.
Moseka film.