Morgan Freeman
Morgan Porterfield Freeman Jr. (an haife shi 1 ga watan yuni shekarar alif dari tara da talatin da bakwai miladiyya 1937) dan wasan kwaikwayo ne ,dan kasar amurka ne, darekta, furodusa kuma mai ba da labari.
Morgan Freeman | |
---|---|
Murya | |
Rayuwa | |
Cikakken suna | Morgan Freeman |
Haihuwa | Memphis, Tennessee, 1 ga Yuni, 1937 (87 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila | Afirkawan Amurka |
Harshen uwa | Turanci |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Ƴan uwa |
view
|
Karatu | |
Makaranta |
Greenwood Public School District (en) Los Angeles City College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mai tsara fim, dan wasan kwaikwayon talabijin, darakta, Matukin jirgin sama, character actor (en) , stage actor (en) , jarumi, mai gabatarwa a talabijin, dan wasan kwaykwayo mai magana amma ba a ganin shi a fim, beekeeper (en) da mai tsare-tsaren gidan talabijin |
Nauyi | 79 kg |
Tsayi | 188 cm |
Employers | United States Armed Forces (en) (1955 - 1959) |
Kyaututtuka | |
Ayyanawa daga |
gani
|
Imani | |
Addini | agnosticism (en) |
Jam'iyar siyasa | Democratic Party (en) |
IMDb | nm0000151 |
Sannan kuma mai kiwon zuma ne.[1]
Rayuwar farko
gyara sasheAn haifi Freeman a Memphis, Tennessee a ranar 1 ga watan Yunin, shekarar alif dari tara da talatin da bakwai miladiyya 1937. [2] Ya fara wasan kwaikwayo tun yana dan shekara tara a wasan makaranta kuma yana dan shekara 12 ya lashe gasar wasan kwaikwayo a jiharsa. Morgan yayi ayyuka da yawa na wasan kwaikwayo har zuwa shekarar 1968 lokacin da ya sami rawar farko akan Broadway a cikin Musical mai suna Sannu, Dolly! . An san shi da tattausan muryarsa. Ya ba da gudummawar kudade da dama ga jam'iyyar Democrat. Da zarar ya bayyana cewa "Jamhuriya sun tsorata ni."[3]
Wasu fina-finai
gyara sasheWasu fina-finan da Freeman ya kasance a ciki sun hada da:
- Brubaker as Walter (1980)
- Unforgiven as Ned Logan (1992)
- The Shawshank Redemption as Red (1994)
- Outbreak as Gen. Billy Ford (1995)
- Se7en as Detective Lt. William Somerset (1995)
- Bruce Almighty as God (2002)
- Batman Begins as Lucius Fox (2005)
- Evan Almighty as God (2007)
- The Dark Knight as Lucius Fox (2008)
- Invictus as Nelson Mandela (2009)
- RED as Joe (2010)
- The Dark Knight Rises as Lucius Fox (2012)
- Olympus Has Fallen as Speaker of the House Allan Trumbull (2013)
- The Lego Movie as Vitruvius (2014)
- Transcendence as Joseph Tagger (2014)
- Ted 2 as Patrick Meighan (2015)
- London Has Fallen as Vice President Allan Trumbull (2016)
- The Nutcracker and the Four Realms as Drosselmeyer (2018)
Manazarta
gyara sashe- ↑ Nace, Trevor. "Morgan Freeman Converted His 124-Acre Ranch Into A Giant Honeybee Sanctuary To Save The Bees". Forbes (in Turanci). Retrieved 2021-09-08.
- ↑ Morgan Freeman Biography (1937-)
- ↑ Caitlin McDevitt (June 20, 2012). "Morgan Freeman: Republicans 'scare me'". Politico.