Mongi Kooli
Mongi Kooli (15 ga Marisn din shekarar1930 - Yuni 14, shekarata 2018) ɗan siyasan Tunusiya ne sannan kuma jami'in diflomasiyya. Ya shiga Jam'iyyar Socialist Destourian . Ya kasance gwamnan Jendouba Governorate da Bizerte Governorate .
Mongi Kooli | |||
---|---|---|---|
31 Mayu 1976 - 26 Disamba 1977 ← Mohammed Mzali - Mongi Ben Hamida (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Ksar Hellal (en) , 15 ga Maris, 1930 | ||
ƙasa |
French protectorate of Tunisia (en) Tunisiya | ||
Mutuwa | Gammarth (en) , 14 ga Yuni, 2018 | ||
Yanayin mutuwa | (Ciwon daji na madaciya) | ||
Ƴan uwa | |||
Yara |
view
| ||
Karatu | |||
Makaranta |
Paris Faculty of Law and Economics (en) Sadiki College (en) | ||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Lauya | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Socialist Destourian Party (en) |
Siyasa da aiki
gyara sasheYa kasance Jakadan Tunusiya a Spain da Czechoslovakia. Ya kasance Ministan Kiwon Lafiya na Tunusiya a 1976–1977. Ya wallafa wani tarihin shekarar 2012, Au Service de la République .