Mohammed Suleiman (Dan wasan Futsal)

Mohamed Suleiman (an haife shi Satumba 27, 1988) , ɗan wasan futsal ne na Libya .

Mohammed Suleiman (Dan wasan Futsal)
Rayuwa
Haihuwa 27 Satumba 1988 (35 shekaru)
ƙasa Libya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da futsal player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Suleiman ya taka leda a tawagar futsal ta Libya a gasar cin kofin duniya ta Futsal ta shekarar 2008 . [1]

Girmamawa gyara sashe

  • Gasar Futsal ta Afirka :
    • 2008
  • Gasar Futsal ta Larabawa :
    • 2007, 2008

Manazarta gyara sashe

  1. Mohamed SuleimanFIFA competition record