Mohamed Sourour (an haife shi a ranar 11 ga watan Maris shekara ta 1940 ya rasu a ranar - 22 Agusta 2022) ɗan dambe ne na Morocco. Ya yi takara a gasar Olympics ta lokacin bazara ta 1968 da kuma na 1972 na bazara . [1] A gasar Olympics ta bazara ta 1972, ya yi rashin nasara a hannun László Orbán na Hungary. [1]

Mohammed Sourour
Rayuwa
Haihuwa Marrakesh, 11 ga Maris, 1940
Mutuwa 22 ga Augusta, 2022
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mohamed Sourour Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020.