Mohammed Maigari Dingyadi (an haife shi a cikin shekarar 1953)[1] ministan harkokin ƴan sandan Najeriya ne wanda shugaba Muhammadu Buhari ya naɗa shi a ranar 19 ga watan Agustan shekarar 2019.[2][3][4][5]

Mohammed Maigari Dingyadi
Minister of Police Affairs (en) Fassara

21 ga Augusta, 2019 - 29 Mayu 2023
Rayuwa
Haihuwa Dingyadi (en) Fassara, 1953 (70/71 shekaru)
Sana'a
Sana'a civil servant (en) Fassara

An kuma haifi Dingyadi a garin Dingyadi dake jihar Sokoto. Ya kuma yi karatun digiri a Jami’ar Ahmadu Bello Zariya a shekarar 1978.[6][2][7]

Manazarta gyara sashe

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-09-24. Retrieved 2023-03-18.
  2. 2.0 2.1 https://www.vanguardngr.com/2019/08/profile-of-new-minister-of-police-affairs/
  3. https://allafrica.com/stories/202001240062.html
  4. https://leadership.ng/
  5. https://dailytrust.com/re-failed-minister-of-police-affairs-from-sokoto/
  6. https://blerf.org/index.php/biography/mohammed-maigari-dingyadi/
  7. https://www.premiumtimesng.com/investigationspecial-reports/410085-scorecard-how-police-affairs-minister-fared-one-year-into-office.html