Mohammed Goyi Aliyu

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Mohammed Goyi Aliyu (an haife shi a ranar 12 ga watan Fabrairun shekara ta 1993) ɗan wasan kwallon kafa ne na ƙasar Najeriya .

Mohammed Goyi Aliyu
Rayuwa
Haihuwa Kachia, 12 ga Faburairu, 1993 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Niger Tornadoes F.C.2008-2010
  kungiyan kwllon kafa ta yan shieka ta 172009-200970
  Villarreal CF (en) Fassara2010-2011
SC Tavriya Simferopol (en) Fassara2011-201440
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202011-2011
FC Saxan (en) Fassara2014-2015
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 24

Aliyu ya fara buga kwallon ƙafa a makarantar firamare ta Lima kuma ya shiga a shekara ta 2008 zuwa Niger Tornadoes wanda ya sami wasansa na farko na sana'a. watan Janairun shekarar 2011 ya bar kulob ɗin Najeriya Niger Tornadoes kuma ya sanya hannu a ƙungiyar Primera División ta Villarreal C.F. A ranar 13 ga watan Disambar, shekarar 2011 ya sanya hannu kan kwangilar dogon lokaci ga ƙungiyar Tavriya ta Premier League ta Ukraine.[1][2][3]

Ayyukan ƙasa da ƙasa

gyara sashe

kira shi daga Sam John Obuh don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa ta Najeriya ta ƙasa da shekara 17 don gasar cin kofin duniya ta FIFA U-17 ta shekara ta 2009. Obuh kira mai tsaron gida a ranar 12 ga Afrilun shekara ta 2011 don Gasar Matasan Afirka ta 2011 a Afirka ta Kudu.[4][5]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Pen Pix of Glory-chasing Eaglets". kickoff.com. Retrieved 6 June 2017.[permanent dead link]
  2. "Obuh names Musa, 20 others for AYC". newsatnine.info. Archived from the original on 22 March 2012. Retrieved 6 June 2017.
  3. "Сайт sctavriya.com не настроен на сервере". sctavriya.com. Archived from the original on 19 April 2012. Retrieved 6 June 2017.
  4. "FIFA Tournaments - Players & Coaches - Mohammed ALIYU". FIFA.com. Retrieved 6 June 2017.[dead link]
  5. Nigeria's Flying Eagles up close Archived 2012-03-18 at the Wayback Machine

Hanyoyin Haɗin waje

gyara sashe