Mohamed Amine Sbihi (Larabci: محمد أمين الصبيحي‎ An haife shi a shekara ta 1954, Salé) ɗan siyasan Moroko ne na Jam'iyyar (Party of Progress and Socialism). A tsakanin ranar 3 ga watan Janairu 2012 zuwa ranar 6 ga watan Afrilu 2017, ya riƙe muƙamin ministan al'adu a gwamnatin Abdelilah Benkirane.[1][2][3][4] Mohammed Laaraj ne ya gaje shi.[5] Ya kasance farfesa a fannin kididdiga da lissafi a Jami'ar Mohammed V na Rabat da jami'ar al-Akhawayn ta Ifrane.[1]

Mohammed Amine Sbihi
Rayuwa
Haihuwa Salé, 24 Disamba 1954 (69 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Makaranta McGill University
Pierre and Marie Curie University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da masanin lissafi
Employers Al Akhawayn University (en) Fassara
Mohammed V University (en) Fassara
University of Hassan II Casablanca (en) Fassara
Imani
Jam'iyar siyasa Party of Progress and Socialism (en) Fassara

A cikin watan Disamba 2021, Sarki Mohammed VI[6][7] ya naɗa Sbihi jakada a Girka da Cyprus. A ranar 19 ga watan Janairu, 2022, ya gabatar da takaddun shaida ga Shugabar Hellenic Republic Katerina Sakellaropoulou..[8]


Duba kuma gyara sashe

  • Majalisar Morocco

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Official bio" (PDF).[permanent dead link]
  2. "Amine Sbihi, ministre de la Culture : "Promouvoir une action collective et participative"". Albayane. 6 January 2012. Retrieved 17 June 2012.
  3. Ouafaâ Bennani (2012-02-16). "Entretien avec Mohamed Amine Sbihi, ministre de la Culture". Le Matin. Retrieved 17 June 2012.
  4. Siham Jadraoui (2 February 2012). "Mohamed Amine Sbihi : "Nous avons besoin d'un plan stratégique à l'instar des autres plans tels le Plan Maroc Vert, la Vision 2020 en tourisme"". Aujourd'hui le Maroc. Retrieved 17 June 2012.
  5. "King Mohammed VI Officially Appoints Saad Eddine Othmani's Government". Morocco World News (in Turanci). Retrieved 2022-04-26.
  6. "The King appoints new ambassadors". Morocco Latest News (in Turanci). 2021-12-14. Retrieved 2022-04-26.[permanent dead link]
  7. "His Majesty the King Appoints New Ambassadors". Ministry of Foreign Affairs, African Cooperation and Moroccan Expatriates (in Turanci). Retrieved 2022-04-26.
  8. "Ambassadors credentials ceremony at the Greek Presidential Mansion". Hellenic News of America (in Turanci). 2022-01-20. Retrieved 2022-04-26.