Mohammed Abdullahi
Mohamed Ali Ahmad Abdelaal (Larabci: محمد علي على أحمد عبدالعال; an haife shi a ranar 23 ga watan Yuli a shekarar 1990) ɗan wasanJudoka ne ɗan Masar.[1] Ya fafata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016 a gasar tseren kilo 81 na maza, inda Khasan Khalmurzaev ya fitar da shi a zagaye na uku.[2]
Mohammed Abdullahi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alexandria, 23 ga Yuli, 1990 (34 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Tsayi | 175 cm |
Ya yi takara a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020 a gasar maza ta kilogiram 81.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Mohamed Abdelaal" . Organizing Committee of the Olympic and Paralympic Games Rio 2016 . Archived from the original on 17 August 2016. Retrieved 16 August 2016.
- ↑ "Men's -81 kg - Standings" . Organizing Committee of the Olympic and Paralympic Games Rio 2016 . Archived from the original on 15 August 2016. Retrieved 16 August 2016.
- ↑ "ABDELAAL Mohamed" . Tokyo Organising Committee of the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 1 August 2021. Retrieved 2 September 2021.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheMohamed Abdelaal at the International Judo Federation
Mohamed Abdelaal at JudoInside.com
Mohamed Abdelaal at Olympedia
Mohamed Abdelaal at Olympics at Sports-Reference.com (archived)