Mohamed Sherif Mohamed Ragaei Bakr ƙwararren dan wasan kwallon kafa ne na kasar Masar wanda ke buga wasan gaba a kungiyar Al Ahly ta Masar da kuma kungiyar kwallon kafa ta Masar.[1]

Mohamed Sherif
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 4 ga Faburairu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Wadi Degla SC (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara

Tarihinsa na kwallon kafa

gyara sashe

Sherif shi ne dan wasan da ya fi zira kwallaye a gasar cin kofin CAF na 2020-21 da kwallaye shida, dan wasa na farko daga Al Ahly da ya ci wannan bayan Mohamed Aboutrika a gasar cin kofin CAF na 2006. Bugu da kari, Sherif ya kasance dan wasan da ya fi zura kwallo a raga a gasar da kwallaye 21.[1]

Manazarta

gyara sashe