Mohamed Ramadan (dan wasan ƙwallon ƙafa, an haife shi a shekara ta 1970)

Mohamed Ramadan ( Larabci محمد رمضان); an haife shi ne a ranar (11 ga watan Satumbar shekara ta 1970), tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Masar . Ya kasance wanda ya fi zura ƙwallaye a gasar Premier ta kasar Masar a she kara ta (1990 – 1991) tare da ƙwallaye 14 yana wasa da Al-Ahly .

Mohamed Ramadan (dan wasan ƙwallon ƙafa, an haife shi a shekara ta 1970)
Rayuwa
Haihuwa Imbaba (en) Fassara, 15 Nuwamba, 1963 (60 shekaru)
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Tersana SC (en) Fassara1986-1988
  Egypt national football team (en) Fassara1986-1994264
Al Ahly SC (en) Fassara1989-1994
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka

Ayyukan kasa da kasa gyara sashe

Mohamed Ramadan memba ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Masar a gasar cin kofin ƙasashen Afrika a shekarar 1994 .[1]

Laƙabi da girmamawa gyara sashe

  • Wanda ya fi zura ƙwallaye a gasar Premier ta Masar (1990–91) da kwallaye 14.

Manazarta gyara sashe

  1. Courtney, Barrie (2013-09-21). "International Matches 1994". RSSSF.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe