Mohamed Mursal Sheikh Abdurahman

Dan siyasan Somaliya

Mohamed Mursal Sheikh Abdurahman ( Somali) shi ne tsohon kakakin majalissar dokokin Somaliya, wanda aka zaɓa a ranar 30 ga Afrilu 2018. A baya ya taɓa zama Ministan Tsaron (Somalia) da kuma Ministan Makamashi da Albarkatun Ruwa, Ministan ƙadarori na Kasa da Mataimakin Shugaban gundumar Baydhabo ta Somaliya,[1] kuma memba na Majalissar Rikon kwarya.

Mohamed Mursal Sheikh Abdurahman
Speaker of the House of the People (en) Fassara

1 Mayu 2018 - 27 ga Afirilu, 2022
Mohamed Osman Jawari (en) Fassara - Adan Mohamed Nuur Madobe (en) Fassara
defence minister (en) Fassara

26 Nuwamba, 2017 - 1 Mayu 2018
Abdirashid Abdullahi Mohamed (en) Fassara
energy minister (en) Fassara


somali ambassador (en) Fassara


member of parliament (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Baidoa (en) Fassara, 1957 (66/67 shekaru)
ƙasa Somaliya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Siyasa gyara sashe

Ya kuma kasance Jakadan Tarayyar Somaliya a Jamhuriyar Turkiyya. An haife shi a Baidoa .[1]

Rayuwa gyara sashe

A ranar 12 ga watan Disamba, 2018 ne aka ruwaito cewa, Mursal ya koma gidansa da ke Villa Somalia, zuwa wani gida da ke kusa da filin tashi da saukar jiragen sama, yayin da ake ci gaba da takun saƙa tsakaninsa da mataimakansa kan tsige Shugaba Mohamed Farmaajo da kuma makomar kwamitin kasafin kudi na majalisar.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "Somali Deputy Prime Minister in Aden". Saba News Agency. 7 February 2010. Retrieved 22 December 2011.
  2. "BREAKING: Speaker Mursal relocates from Villa Somalia". Dec 12, 2018. Archived from the original on January 6, 2021. Retrieved Oct 27, 2020.