Mohamed Masmoudi ( Larabci: محمد المصمودي‎ ) (29 Mayun shekarar 1925, - 7 Nuwamban shekarata 2016) ɗan siyasan Tunusiya ne wanda ya kasance Ministan Harkokin Waje daga ranar 12 ga watan Yunin shekarar 1970 har zuwa 14 Jlga watan Janairun shekarar 1974. [1] Ya mutu a ranar 7 ga watan Nuwamban shekarar 2016, yana da shekara 91.

Mohamed Masmoudi
Minister of Foreign Affairs (en) Fassara

12 ga Yuni, 1970 - 14 ga Janairu, 1974
Habib Bourguiba, Jr. (en) Fassara - Habib Chatti (en) Fassara
ambassador of Tunisia to France (en) Fassara

13 ga Faburairu, 1965 - 19 ga Augusta, 1970
Sadok Mokaddem (en) Fassara - Beji Caid Essebsi (en) Fassara
Minister of Tourism (en) Fassara

31 Disamba 1960 - 7 Oktoba 1961
ambassador of Tunisia to France (en) Fassara

14 ga Maris, 1957 - 17 Oktoba 1958
Hassen Belkhodja (en) Fassara - Habib Bourguiba, Jr. (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Mahdia (en) Fassara, 29 Mayu 1925
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Mutuwa Mahdia (en) Fassara, 7 Nuwamba, 2016
Karatu
Makaranta Sadiki College (en) Fassara
Thesis director Francis Balle (en) Fassara
Dalibin daktanci Fares Tounsi (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, Mai wanzar da zaman lafiya da ambassador (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Neo Destour (en) Fassara
Mohamed Masmoudi
Mohamed Masmoudi a gefe
Mohamed Masmoudi

Manazarta

gyara sashe

 

  1. Le président algérien, Bouteflika salue la mémoire de Mohamed Masmoudi (in French)