Mohamed Kamal Ismail (محمد كمال اسماعيل) (an haife shi; 13 ga Satumba 1908 - 2 ga Agusta 2008) masanin gine-gine ne ɗan ƙasar Masar.

Mohamed Kamal Ismail
Rayuwa
Haihuwa Mit Ghamr (en) Fassara, 13 Satumba 1908
ƙasa Misra
Harshen uwa Egyptian Arabic (en) Fassara
Mutuwa Kairo, 2 ga Augusta, 2008
Karatu
Harsuna Larabci
Egyptian Arabic (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane

Ayyukansa mafi shahara shine faɗaɗa Babban Masallacin Makka[1][2] da Al-Masjid an-Nabawi, da kuma Mogamma da Babban Kotun Masar.[3]

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. "د حرمينو د اوسني تعمير او توسيع ابتکار د چا دی؟". nunn.asia. 19 December 2018. Retrieved 23 July 2020.
  2. "Mohamed Kamal Ismail". enggcc.org. Archived from the original on 23 July 2020. Retrieved 23 July 2020.
  3. "Untold Story : Kamaal, The Man Who Designed Makkah & Madina Masajid". ismatimes.com. 2 July 2020. Archived from the original on 24 July 2020. Retrieved 23 July 2020.