Mohamed Arjaoui
Mohamed Al-Arjaoui [1]( Larabci: محمد العرجاوي </link> , an haife shi a ranar shida 6 ga watan Yuni shekara ta alif ɗari tara da tamanin da bakwai 1987)[2] ɗan dambe n e damben ajin mai nauyi ɗan ƙasar Morocco ne wanda ya lashe Gasar Cin Kofin Afirka a shekara ta dubu biyu da goma sha biyar 2015. Ya halarci gasar Olympics a shekarar 2008, da shekarar 2012 da 2016 amma an cire shi a karawar farko ko ta biyu a kowane lokaci. [2][1]
Mohamed Arjaoui | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Mohammedia (en) , 6 ga Yuni, 1987 (37 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Harshen uwa | Abzinanci |
Karatu | |
Harsuna |
Larabci Abzinanci |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 91 kg |
Tsayi | 185 cm |
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Mohamed Arjaoui". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 5 July 2017.
- ↑ 2.0 2.1 "Mohammed Arjaoui". Rio2016.com. Rio 2016 Organising Committee for the Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 28 October 2016.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sashe- Mohammed Arjaoui at AIBA.org (archived)
- Mohammed Arjaoui at Olympics.com