Mohamed Agrebi
Mohamed Agrebi (an haife shi ne a shekara ta 1961) ɗan siyasan Tunusiya ne. Shi ne kuma tsohon Ministan Aiki da Horar da Sana’o’i. [1] [2]
Mohamed Agrebi | |||
---|---|---|---|
14 ga Janairu, 2010 - 17 ga Janairu, 2011 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Nabeul (en) , 1961 (62/63 shekaru) | ||
ƙasa | Tunisiya | ||
Karatu | |||
Makaranta | Tunis University (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da Malami |
Haihuwa
gyara sasheAn haifi Agrebi a Nabeul, Tunisia. [3] Ya sami digirin digirgir daga jami’ar Tunis. Ya yi aiki a matsayin malamin jami’a har zuwa lokacin da aka nada shi Ministan Ayyuka da Horar da Sana’o’i a shekarar 2010.
Manazarta
gyara sashe
- ↑ President Ben Ali decides cabinet reshuffle
- ↑ "Mr. Mohamed Agrebi, Minister of Vocational Training and Employment, was sworn under chairmanship of President Zine El Abidine Ben Ali". Archived from the original on 2012-03-17. Retrieved 2021-06-07.
- ↑ BusinessNews