Millicent Agboegbulem (an haifeshi ranar 18 ga watan Yuni 1983) ɗan damben Najeriya ne wanda ya lashe lambar tagulla a Wasannin Commonwealth na 2018.

Millicent Agboegbulem
Rayuwa
Haihuwa 18 ga Yuni, 1983 (40 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a boxer (en) Fassara

Sana'a gyara sashe

Millicent ya fafata a wasannin Commonwealth na 2018 . Ta lashe lambar tagulla a wasan matsakaicin nauyi da Caitlin Parker.

Manazarta gyara sashe