Mihai Popa[1] an haife shi 12 Oktoba 2000 ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Romania wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida na ƙungiyar Torino[2] a serie A na Italiya.[3][4][5]

Mihai Popa
Rayuwa
Haihuwa Constanța (en) Fassara, 12 Oktoba 2000 (23 shekaru)
ƙasa Romainiya
Karatu
Harsuna Romanian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
SSC Farul Constanța (en) FassaraSatumba 2018-ga Yuni, 201970
FC Astra Giurgiu (en) Fassaraga Yuli, 2019-ga Augusta, 2021140
FC Rapid București (en) Fassaraga Faburairu, 2020-ga Augusta, 202070
  Romania national under-23 football team (en) Fassaraga Yuni, 2021-ga Yuni, 202110
FC Voluntari (en) Fassaraga Augusta, 2021-ga Yuni, 2023720
  Romania national under-21 football team (en) FassaraSatumba 2021-50
Torino Football Club (en) Fassara1 ga Yuli, 2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Lamban wasa 71
Tsayi 190 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe