Mickaël Dodzi Dogbé (an haife shi ranar 28 ga watan Nuwamba 1976) tsohon ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda yake taka leda a matsayin ɗan wasan gaba.[1] An haife shi a Faransa, ya wakilci Togo a matakin kasa da kasa.[2]

Mickael Dogbé
Rayuwa
Haihuwa Faris, 28 Nuwamba, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Togo
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Grenoble Foot 38 (en) Fassara2000-20026227
  Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Togo2001-2006111
  AS Saint-Étienne (en) Fassara2002-2004382
FC Rouen (en) Fassara2004-2005194
Baniyas SC (en) Fassara2005-200600
  Al-Nasr SC (en) Fassara2006-2008
  Al-Fujairah FC (en) Fassara2007-200800
US Boulogne (en) Fassara2008-200840
Tala'a El Gaish SC2008-2011
Haras El-Hodood SC (en) Fassara2010-201100
Haras El-Hodood SC (en) Fassara2011-
FC Fleury 91 (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 180 cm

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ya kasance cikin tawagar ‘yan wasan Togo a gasar cin kofin kasashen Afrika a shekarar 2006, wadda ta kare a mataki na biyu a rukunin B a zagayen farko na gasar, wanda hakan ya sa ta kasa samun tikitin shiga matakin daf da na kusa da karshe na ANC.[3][ana buƙatar hujja]

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe

Samfuri:Navboxes

  1. Eurosport Eurosport https://www.eurosport.com › person Mickaël Dogbé - Player Profile - Football
  2. Football Database.eu Football Database.eu https://m.footballdatabase.eu › details Mickael Dogbé - Stats and titles won
  3. Transfermarkt Transfermarkt https://www.transfermarkt.com › spi... Mickaël Dodji Dogbé - Player profile