Micheline Coulibaly (1950 - 19 Maris 2003) marubuciya ce daga ƙasae Côte d'Ivoire . An haife ta ne a ƙasar Vietnam amma ta tayi makaranta a Côte d'Ivoire . A cikin shekarar 1990, ta koma Mexico, a cikin shekarar 2000 zuwa Dubai . Ta rubuta gajerun labaru da littattafan yara. Coulibaly ya fito ne daga babban iyali (Tra-Bi).

Micheline Coulibaly
Rayuwa
Cikakken suna Micheline Trabi-Irié Coulibaly
Haihuwa Vietnam, 1950
ƙasa Ivory Coast
Mazauni Mexico
Dubai (birni)
Mutuwa Houston, 19 ga Maris, 2003
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Marubiyar yara da marubuci

Littattafai gyara sashe

Haɗin waje gyara sashe