Michel d'Ornano
Michel d'Ornano, an haife shi a 12 ga Juli na 1924 a garin Paris a mutu 1991 a garin Saint-Claoud, dan siyasa ne a kasar Faransa.
Tarihin rayuwar sa gyara sashe
Da ne ga Marie Walewska da marechal d'ornano, Da ga Guillaume d'Ornano (1894-1985), wanda ya samar da turaren Lancome , bayan gama sakandire da karantar doka, sai ya fara akin turare tare da mahaifinsa da dan uwansa, Hubert tare da samar da alummar Jean d'Albret-Orlane.
Mukaman da ya rike gyara sashe
- 1962-1977 : magajin garin Deauville
- 1967-1991 : mataimakin Calvados
- 1976-1991 : maibada shawara ga Calvados (canton de Trouville-sur-Mer)
- 1979-1991 : shugaban masu bada shawara ga Calvados
- 1974 et 1983-1986 : shugaban conseil régional de Basse-Normandie
- 1986-1988 : shugaban kula da harkokin kudin majalisar tarayya (la commission des Finances de l'Assemblée nationale)
Ministocin da ya rike gyara sashe
- Ministan masa na'antu, da Ministan masana'antu da bincike daga14 jun 1974 zuwa 29 maris 1977
- Ministan albarkatun gona da muhalli daga 29 maris 1977 zuwa 31 mar1s 1978
- Ministan muhalli da tsaretsaren rayuwa daga 31 maris 1978 zuwa22 mayu 1981 (sannan na Aladuet daga 4 maris zuwa 22 mayu 1981)
Rubuce-Rubucen sa gyara sashe
- Une certaine idée de Paris (1976)
- La Manipulation des médias (1983)
A labarai gyara sashe
La Rupture (2013), téléfilm de Laurent Heynemann, joué par Yvon Back.
Karrama shi gyara sashe
Sitediyum da garin Caen ta sanya sunan sa tudaga 6 ga Jun 1993, don girmama aiki da yayi a lokacin sa kama sugaban masuba Calvados shawara.