Michael Bosqui
Michaël Bosqui an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairu shekarar 1990 a Fos-sur-Mer, ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritius haifaffen Faransa wanda ke taka leda a ƙungiyar Championnat National ta CA Bastia.[1]
Michael Bosqui | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Fos-sur-Mer (en) , 2 ga Faburairu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Sana'a
gyara sasheBabbar sana'a
gyara sasheYa fara aikinsa a cikin ƙungiyar birninsa Etoile Sportive Fosséenne a kakar wasa ta shekarar 2010-shekarar 2011. [2]
A lokacin bazara na shekarar 2012, Bosqui ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta FC Istres a Ligue 2. [3]
A cikin watan Fabrairun shekarar 2015, Bosqui ya koma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta CA Bastia. [4]
Ayyukan kasa da kasa
gyara sasheJustin an kirasa don buga wa Mauritius wasa a shekarar 2016.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Michael Bosqui Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ Joueur - Michaël Bosqui(Player - Michaër Bosqui); Footeo.com, (in French)
- ↑ Ficha Michaël Bosqui(File Michaël Bosqui); Soccerway.com, 13 May 2016 (in Spanish)
- ↑ https://www.ca-bastia.com/football/2015/02/michael-bosqui-au-cab/; CA Bastia, 2 February 2015 (in French)