Mercedes fim ne na ƙasar Masar a 1993 wanda Yousry Nasrallah ya jagoranta.[1][2]

Mercedes (1993 film)
Asali
Lokacin bugawa 1993
Asalin suna Mercedes
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara LGBT-related film (en) Fassara
During 90 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Yousry Nasrallah
'yan wasa
External links

Makirci gyara sashe

Wani mutum mai suna Noubi bayan rasuwar mahaifinsa na shirin neman yayansa domin ya gaji dukiyar mahaifinsa. Ana buƙatar dole ne Noubi ya isa wurinsa kafin mahaifiyarsa ta kashe shi.

Yan wasa gyara sashe

  • Seif Abdurrahman
  • Ahmad Kamal
  • Abla Kamel
  • Magdy Kamel
  • Tahiyyah Karyuka
  • Bassem Samra
  • Zaky Fateen Abdel Wahab
  • Yussra

Magana gyara sashe

  1. Mercedes, retrieved 2019-11-15
  2. "Egypt's cinematic gems: 'Mercedes'". Mada Masr (in Turanci). Retrieved 2019-11-15.