Yousry Nasrallah ( Larabci: يسرى نصر الله‎  ) (an haife shi a ranar 26 ga watan Yuli 1952) darektan fina-finan Masar ne.[1][2]

Yousry Nasrallah
Rayuwa
Haihuwa Kairo, 1952 (71/72 shekaru)
ƙasa Misra
Karatu
Makaranta Cairo University (en) Fassara
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo da darakta
IMDb nm0621915

Tarihin Rayuwa gyara sashe

An haifi Nasrallah ga dangin Kirista 'yan Koftik a Alkahira. Ya kammala karatunsa a fannin tattalin arziki da kimiyyar siyasa a Jami'ar Alkahira. Bayan haka, ya yi aiki a matsayin mai sukar fim kuma mai ba da umarni a Beirut daga shekarun 1978 zuwa 1982. Ya zama mataimaki ga Youssef Chahine wanda kamfanin Misr International zai ci gaba da shirya fina-finansa. Ayyukan Nasrallah sun yi bayani game da jigogi na, leftism, Islamic fundamentalism, da kuma expatriation.

Fim ɗin sa na 2012 After the Battle ya fafata a gasar Palme d'Or a 2012 Cannes Film Festival.[1][2]

Fina-finai gyara sashe

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 "2012 Official Selection". Cannes. Retrieved 2012-04-25.
  2. 2.0 2.1 "Cannes Film Festival 2012 line-up announced". timeout. Archived from the original on 2012-12-20. Retrieved 2012-04-25.