Menaggio
Menaggio, (da Comasco: Menas [meˈnɑːs]) wani garine da ya hada da lardin Como, Lombardiya, a arewacin kasar Italiya, daga.yammacin gabar tafkin Como a dai-dai bakin kogin Senagara. Mutum 3,273 ne kerayiwa a garin[1]. Menaggio yana da bangarori uku: Croce, Loveno da Nobiallo.
Menaggio | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Italiya | ||||
Region of Italy (en) | Lombardy (en) | ||||
Province of Italy (en) | Province of Como (en) | ||||
Babban birnin | |||||
Babban birni | Menaggio (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,040 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 258.28 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 11.77 km² | ||||
Altitude (en) | 211 m | ||||
Sun raba iyaka da |
Grandola ed Uniti (en) Griante (en) San Siro (en) Tremezzina (en) Plesio (en) Perledo (en) Varenna (en) | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Patron saint (en) | Stephen (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 22017 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 0344 | ||||
ISTAT ID | 013145 | ||||
Italian cadastre code (municipality) (en) | F120 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | menaggio.com… |
Tarihi
gyara sasheWurin da a asli ake kira da Menaggio Rumawa sun kama shi a shekara ta 196 BC. Rumawan da suka kama garin sun tsara masa titi da ake kira Via Regina. Menaggio garine wanda yake da ganuwa(fadala) wacce haryan zu ana ganin su. Gine-ginen manya Hotel awannan wurin ya sansa wurin yazamo wurin shakatawa musamman a lokacin hunturun zafi. A tsakanin shekarar 1873 da 1939, gari Menaggio ya hada da Porlezza, daga tafkin Lugano, ta hanyar jirgin kasar Menaggio–Porlezza, da hanyar sufuri wacce tahada tsakanin Menaggio da Luino a kan tafkin Lake Maggiore.[2]
Bude ido
gyara sasheYankin Menaggio wurine mafi soyiwa domin bude ido a lokacin zafi. Domin wurin kwanan ((Lake Como's only youth hostel)) yana Menaggio An san gaarin Menaggio a saboda kulob din wasan gwalf na( Cadenabbia Golf Club) wanda wni batren Ingila ya samar a 1907 daya daga cikin mutanen dake zuwa yin hutu a karni na 19[3].
Yanayin wurin
gyara sasheWuri ne mai duwarwatsu masu tsini da kuma hazo-hazo tundaga zamanin Cretaceous, wanda yake dauke da fara kasa.
Abubwan da suka faru a wajen
gyara sasheDaga cikin abubuwan dasuka faru a lokacin zafi agarin,wasan kida jita na kasa da kasa wato (Menaggio Guitar Festival) yada a kayi a 2005 wanda yahada da Pete Huttlinger, Martin Taylor, Franco Cerri, Roman Bunka, Solorazaf and Ferenc Snetberger. Wanda ya shirya shine Sergio Fabian Lavia wanda aka haifa a Argentina.
Hotuna
gyara sashe-
Menaggio
-
Menaggio, Province of Como, Italy
-
Menaggio
-
Menaggio ferry, Italiya