Melvina Vulah (an haife ta a ranar 21 ga watan Disamba na shekara ta 1965) ƴar tseren Laberiya ce. Ta yi gasa a tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1988. [1]

Melvina Vulah
Rayuwa
Haihuwa 21 Disamba 1965 (58 shekaru)
ƙasa Laberiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Bayanan da aka ambata

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Melvina Vulah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 6 July 2017.