Md. Shahab Uddin an haife shi 31 Disamba 1954 ɗan siyasan Bangladesh Awami League ne, Shine Ministan Muhalli, dazuzzuka da sauyin yanayi a gwamnatin Bangladesh, kuma ɗan majalisa mai ci daga Moulvibazar-1.

Md. Shahab Uddin
Minister of Environment, Forest and Climate Change (en) Fassara

7 ga Janairu, 2019 -
Anisul Islam Mahmud
Member of the Parliament of Bangladesh (en) Fassara

ga Janairu, 2014 -
District: Maulvibazar-1 (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Barlekha Upazila (en) Fassara, 1954 (69/70 shekaru)
ƙasa Bangladash
Harshen uwa Bangla
Karatu
Harsuna Bangla
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Bangladesh Awami League (en) Fassara
 
Md. Shahab Uddin a cikin mutane

An zabi Uddin a matsayin dan majalisa a ranar 5 ga Janairu 2014 daga Moulvibazar-1, a matsayin dan takarar Bangladesh Awami League. Kuma shi ne bulalar majalisar.

Manazarta

gyara sashe