Maxime Lopez[1] (an haife shi ranar 4 ga watan Disamba, 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Faransa wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Fiorentina[2] ta Italiya a kan aro daga Sassuolo.[3][4]

Maxime Lopez
Rayuwa
Haihuwa Marseille, 4 Disamba 1997 (27 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Faransa
Ƴan uwa
Ahali Julien López (en) Fassara
Karatu
Harsuna Larabci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Olympique de Marseille (en) Fassara-
  France national under-21 association football team (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 27
Nauyi 58 kg
Tsayi 167 cm
Maxime Lopez
Maxime Lopez da Yan tawagar sA na kungiya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe