Maurits Kjaergaard
Maurits Kjaergaard[1]
Maurits Kjaergaard | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Denmark, 26 ga Yuni, 2003 (20 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Denmark | ||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||
Ahali | Oliver Kjærgaard (en) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.92 m |
Maurits Kjærgaard (an Haife shi 26 ga Yuni 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Denmark wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga ta Ostiriya Red Bull Salzburg.