Matilde André (an haife ta ranar 11 ga watan Fabrairun 1986) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon hannu ce ta ƙasar Angola. Ta taka leda a ƙungiyar ƙwallon hannu ta mata ta Angola kuma ta halarci gasar ƙwallon hannu ta mata ta duniya a Brazil a cikin shekarar 2011.[1]

Matilde André
Rayuwa
Haihuwa Luanda, 11 ga Faburairu, 1986 (38 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a handball player (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru GP G
Progresso Associação do Sambizanga (en) Fassara-
Atlético Petróleos de Luanda (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa right wing (en) Fassara
Tsayi 1.72 m

A matakin kulob, tana buga wa ƙungiyar Progresso do Sambizanga ta Angola wasa.

Manazarta gyara sashe