Mathys Henri Tel (an haifeshi 27 ga ga watan Afrilu 2005) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Faransa wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar Bundesliga Bayern Munich. An san shi da takuwar sa, kamala, da kuma iyawar sa, Tel ya zana kwatance ga takwarorinsa na Faransa Kylian Mbappé da Karim Benzema.

Mathys Tel
Rayuwa
Haihuwa Sarcelles (en) Fassara, 27 ga Afirilu, 2005 (19 shekaru)
ƙasa Faransa
Ƴan uwa
Ma'aurata Indira Ampiot (en) Fassara
Karatu
Harsuna Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Bayern Munich-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Tsayi 1.83 m
IMDb nm14212567
Mathys Tel
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe